Monday, July 21
Shadow
Da Duminsa: Ma’aikatan Npower sun kai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu kotu kan hakkokinsu da ba’a kammala biyansu ba

Da Duminsa: Ma’aikatan Npower sun kai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu kotu kan hakkokinsu da ba’a kammala biyansu ba

Duk Labarai
Ma'aikatan N-power sun kai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu kotun da'ar ma'aikata inda suke neman hakkinsu na shekara guda da ba'a biyasu ba. Lauyan ma'aikatan N-power dinne me suna, Barrister A. A. Hikima ya shigar da karar a madadinsu. Yace wadanda ake kara sun hada da ministan jin kai, da babban lauyan gwamnati da akanta Janar na gwamnati da kuma shugaban hukumar ta N-Power, Mr. Akindele Egbuwalo Ma'aikatan na N-Power sun ce ba'a biyasu hakkokinsu na tsakanin October 2022 da September 2023 ba. Sun ce duk da gwamnatin tarayya ta dakatar da shirin amma su dai sun yi aikinsu dan haka ya kamata a biyasu.
Kalli Bidiyo: Abincin da nike ajiyewa a gidaja ko gidan Gwamna sai haka>>Inji Gfresh Al-amin

Kalli Bidiyo: Abincin da nike ajiyewa a gidaja ko gidan Gwamna sai haka>>Inji Gfresh Al-amin

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa abincin da yake ajiyewa a gidansa ko gidan Gwamna sai haka. Ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya wallafa inda aka ganshi yana fadar cewa duk abinda matarsa ke so shi take ci. https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7529658483554356485?_t=ZM-8yDzGqWKFuC&_r=1
Kalli Bidiyo: Dan Allah masu cewa na sheke su daina, su bari ta gaskiyar ta zo>>Inji Baba Dan audu

Kalli Bidiyo: Dan Allah masu cewa na sheke su daina, su bari ta gaskiyar ta zo>>Inji Baba Dan audu

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Shahararren dan fim din Hausa, Rabiu Rikadawa wanda aka fi sani da Baba Dan Audu ya bayyana cewa yana rokon masu cewa ya mutu su daina. Ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya saka a shafinsa na sada zumunta. Yace mutane na ta kiransa da cewa wai an ce ya mutu. Yace dan Allah a bari mutuwar gaskiyar ta zo. https://www.tiktok.com/@rikadawatv/video/7529640124473232696?_t=ZM-8yDy63dGDyv&_r=1 Ya baiwa mutane musamman masoyansa hakuri.
Da Duminsa: Kwankwaso ya bayyana dalilin zuwansa Fadar Tinubu, kuma abin ya bada mamaki sosai

Da Duminsa: Kwankwaso ya bayyana dalilin zuwansa Fadar Tinubu, kuma abin ya bada mamaki sosai

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Tsohon Gwamnan jihar Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso Ya bayyana abinda suka tattauna da Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu. A yau ne dai aka ga Kwankwaso ya je fadar shugaban kasar inda suka gana. Da yake magana da manema labarai bayan ganawar tasu, Kwanwaso yace siyasa ce ta kaishi wajan Tinubu. Sannan ya kara da cewa akwai yiyuwar zasi yi aiki tare shi da Tinubun, saidai bai kara wani cikakken bayani ba akan hakan. Wannan haduwa ta Tinubu da Kwankwaso na...
Kalli Bidiyon yanda shugaba Tinubu ya wulakanta ministan harkokin waje, Yusuf Tuggar a bainar Jama’a da ya jawo cece-kuce

Kalli Bidiyon yanda shugaba Tinubu ya wulakanta ministan harkokin waje, Yusuf Tuggar a bainar Jama’a da ya jawo cece-kuce

Duk Labarai
An ga wani Bidiyo na shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a yayin da aka kawo gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari daga landan inda ya dakawa ministan harkokin waje, Yusuf Tuggar tsawa. Ministan dai yayi yunkurin shiga cikin jirgin saman da ya kawo tsohon shugaban kasar. Saidai Tinubu ya daka mai tsawa yace dawo nan ina zaka? Kalli Bidiyon a kasa: https://twitter.com/emmaikumeh/status/1947326449163149437?t=ZubrSRrxXUUeHjQ9N6DKnw&s=19
Hukumar Hisbah ta jihar Jigawa ta lalata giyar data kai ta Naira Miliyan 5.8 data kwace a garin Kazaure

Hukumar Hisbah ta jihar Jigawa ta lalata giyar data kai ta Naira Miliyan 5.8 data kwace a garin Kazaure

Duk Labarai
Hukumar Hisbah ta jihar Jigawa ta kama tare da lalata giya ta Naira Miliyan 5.8 a garin Kazaure. Kwamandan Hisbah na jihar, Malam Ibrahim Dahiru ne ya bayyana hakan a wata hira da yayi da kamfanin dillancin labaran Najeriya, NAN. Yace shugaban karamar hukumar Kazaure, Alhaji Mansur Dabuwa ne ya jagiranci lalala giyar wadda ta kai kirate 400. Yace shan giya a gaba dayan jihar haramunne kuma zasu ci gaba da yaki da hakan.
Kabarin Babana Yafi Kujerar Mulki da ya bari>>Inji Diyar Shugaba Buhari, Noor

Kabarin Babana Yafi Kujerar Mulki da ya bari>>Inji Diyar Shugaba Buhari, Noor

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":["local"],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Diyar tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari, Noor Buhari ta bayyana cewa, kabarin Babanta, yafi kujerar mulkin da ya bari haske. Noor ta bayyana hakane a shafinta na Instagram inda tace tun rasuwar babanta zuciyarta ta yi nauyi kuma ga kadaici Noor ta kuma wallafa Bidiyon ta tare da mahaifin nata inda tace tana rokon 'yan Najeriya su saka mahaifinta a addu'a.
Irin gyaran da shugaba Tinubu zaiwa Najeriya, ‘yan Najeriya dake kasashen waje zasu so dawowa gida>>Inji Ministan Matasa

Irin gyaran da shugaba Tinubu zaiwa Najeriya, ‘yan Najeriya dake kasashen waje zasu so dawowa gida>>Inji Ministan Matasa

Duk Labarai
Ministan Matasa,Ayodele Olawande yace gyaran da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zaiwa Najeriya zai sa 'yan Najeriya dake zaune a kasashen waje su so dawowa gida. Yace duka abinda shugaban kasa ke yi yana yi dan gobene, yace nan gaba kadan Najeriya zata gyaru sosai da zata rika baiwa 'yan Najeriya dake kasashen waje sha'awa su dawo gida. Yace yanzu gwamnati na jawo matasa a jiki dan su san ana yi dasu.
Wata Sabuwa: Sowore ya zargi ɗansanda da sace masa gilashi a wajen zanga-zangar ƴansanda

Wata Sabuwa: Sowore ya zargi ɗansanda da sace masa gilashi a wajen zanga-zangar ƴansanda

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Dan gwagwarmayar kare hakkin ɗan'adam kuma tsohon dan takarar shugaban kasa, Omoyele Sowore, ya zargi wani ɗansanda da sace masa gilashin da mai ɗauke da na'ura a wajen zanga-zangar da aka yi a hedikwatar ƴansanda a Abuja a yau Litinin. Zanga-zangar, wacce Sowore tare da wasu masu fafutukar kare hakkin bil’adama da tsoffin jami’an ‘yan sanda suka jagoranta, ta nemi a inganta walwalar jami’ai da kuma cire tsoffin jami’an daga tsarin fansho na haɗaka. Daily Trust ta rawaito cewa a ...