Pages

Wednesday 17 May 2017

Hoton bidiyon wata budurwa da take rokon "Ataimaka amin aure dan Allah"

Hoton bidiyonnn na sama yana dauke da wata budurwane da take rokon cewa Dan Allah a taimaka a mata aure, Allah sarki muna mata fatan Allah ya hadata da miji na gari. Amin

No comments:

Post a Comment