Pages

Monday 10 July 2017

Bani da saurayi kuma ina cikin farin ciki>>Maryam Booth

Jarumar fim din hausa, Maryam Booth tace bawai alfahari take ba, amma bata da saurayi kuma tana cikin farinciki, wato rashin saurayi be hanata kasancewa cikin farincikiba. Idan dai masubin wannan shafi na hutudole.com  basu mantaba a kwanakin baya mun kawo muku labarin yanda wani saurayin Maryam ya yaudareta.

Idan baka karanta labarin ba to dannanan.

No comments:

Post a Comment