Pages

Sunday 20 August 2017

Lawal Ahmad ya fito takarar neman kujerar dan majalisar tarayya

Tauraron dan fim din hausa, Lawal Ahmad ya bayyana aniyarshi ta tsayawa takarar neman kujerar dan majalisar wakilai ta tarayya ta Bakori da Danja a zaben shekarar 2019 da za'ayi idan Allah ya kaimu, a wadannan hotunan za'a iya ganin hoton Lawal da gwamna Masari na Katsina da kuma shugaba Buhari, Lawal din yayi wannan fastarne dan yiwa shugaba Buhari barka da zuwa.



A makon daya gabatane wannan shafin na hutudole.com ya kawo muku labarin shigar lawal Ahmad siyasa amma a wancan lokacin be bayyana irin matsayin da yake nema ba, munawa hohorabil Lawal fatan Alheri, Allah ya ida nufi.

No comments:

Post a Comment