Pages

Saturday 12 August 2017

Nazir Ahmad(sarkin waka) ya nuna takalmin dubu dari da sha takwas daya siya

Tauraron mawakin hausa, Nazir Ahmad, wanada akafi sani da sarkin waka, ya nuna wannan takalmin me dan karen tsada daya siya a shafinshi na IG, kudin takalmin dai yakai sama da naira dubu dari da sha takwasa, wanda a hakanma ya sakkone, a kwanakin baya kudin takalmin kusan dubu dari biyune



Nazir ya nunawa masoyanshi wannan takalmi, da alama yaji dadin sayanshi da yayi, muna fatan a taka lafiya, kamar yanda marigayi Dr. Mamman shata Katsina yace, Nazir Guminai yakeji.

No comments:

Post a Comment