Shugaba Buhar ya bude kasuwar Karu da aka sawa sunanshi a jihar Nasarawa
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bude kasuwar Karu a jihar Nasarawa wadda aka sawa sunanshi, mutane da dama sun taru dan yiwa Buharin tarba, shugaba Buhari dai yana ziyarar kwana daya a jihar Nasarawa inda yake kaddamar da ayyuka daban-daban.
No comments:
Post a Comment