Adam A. Zango ya goge komai daga dandalinshi na sada zumunata
Tauraron fina-finan Hausa, kuma mawaki, Adam A. Zango ya goge dukkan wani sako da hotuna daga dandalinshi na sada zumuntar Instagram, dama dai Adam ya saba yin haka daga lokaci zuwa lokaci.
No comments:
Post a Comment