Shafin Farko
Tuntubi Hutudole
Dangane da Hutudole
Saturday, 17 March 2018
An kai Sanata Ali Wakili makwancinsa
Anyi jana'izar marigayi, sanata Ali Wakili yau a Abuja inda aka kaishi makwancinshi, muna fatan Allah ya gafartamai ya haskaka kabarinshi da sauran musulmai da suka rigamu gidan gaskiya, idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da Imani.
No comments:
Post a Comment
Newer Post
Older Post
Home
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment