Hukumar sojan sama ta kai jami'anta jihar Zamfara inda ake samun yawaitar salwantar rayuka sanadiyyar harin da 'yan ta'adda, barayin shanu sukewa akai-akai, jami'an sojin zasu tabbatar da bin doka da oda da kuma kariyar dukiya da al-ummar jihar kamar yanda hukumar ta bayyana.
No comments:
Post a Comment