fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Hoton Ado Gwanja da Mahaifiyarshi data rasu

Hoton tauraron fina-finan Hausa kuma tauraron mawakin Mata, Ado Isa Gwanja da mafaifiyarsa data rasu kenan.

 

Mahaifiyar Ado Gwanja ta rasu a daren Juma’a zuwa Asabar kamar yanda ya bayyana ashafinsa na sada zumunta.

Muna fatan Allah ya jikanta da Rahama yasa Aljannah ce makomarta ya kuma baiwa ‘yan uwa Hakurin rashi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *