fbpx
Sunday, April 18
Shadow

A karshe dai Gwamnan Zamfara ya tona Asirin masu daukar Nauyin ‘yan Bindiga

Gwamnan Zamfara,  Bello Matawalle ya sha Alwashin maganin duk wani dan siyasa dake da niyyar shiga jihar sa yayi amfani da ‘yan Banga wajan tada zaune tsaye.

 

Ya bayyana cewa babu wanda ya fi karfin doka kuma ya ja daga ga duk makiyan zaman lafiya a jiharsa.

 

Yace ‘yan siyasa ba zasu ci gaba da zama a Kaduna da Abuja ba suna daukar nauyin kashe-kashen jama’a.

 

These power drunk politicians cannot stay in Abuja, Kaduna or anywhere in Nigeria and be instigating crisis and be sponsoring terrorism in the state, killing thousands of innocent citizens of the state for selfish interest,” he warned.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *