fbpx
Monday, June 14
Shadow

A watan Janairun 2021 shugaba Buhari zai bude titin jirgin kasa daga Legas zuwa Ibadan>>Rotimi Amaechi

Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa nan da watan Janairu na 2021 idan Allah ya kaimu ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai bude titin jirgin kasa daga Legas zuwa Ibadan.

 

Amaechi ya bayyana hakane yayin ziyarar gani da ido da ya kai wajan aikin gina titin jirgin kasar. Yace ‘yan Kwangilar dake aikin suna kokari sosai.

 

Ya bayyana cewa duk Najeriya babu aiki me kyau irin wannan. Ministan ya kuma bayyana cewa sun samu hadin kai daga wajan mazauna yankunan da ake aikin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *