fbpx
Thursday, April 22
Shadow

Ahmad Shanawa ya samu diya mace

Tauraron mawakin Hausa, Ahmad Shanawa ya samu karuwar diya mace inda ya saka hotunanna shafinsa na sada zumunta.

 

Ya bayyana cewa mahaifiyar da diyar tasu na nan qalau.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *