fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Akwai yiyuwar kara farashin man fetur zuwa Naira 200 kan kowace Lita

‘Yan kasuwar man fetur sun bayyana cewa lura da yanda farashin man ya tashi a kasuwannin Duniya to lallai farashinsa a Najeriya zai iya kaiwa Naira 185 zuwa 200 indai ba gwamnatin tarayya zata bayar fa tallafi bane.

 

Kusan watanni 2 kenan ba’a canja farashin man ba a Najeriya duk da dewa farashinsa ya tashi a kasuwannin Duniya,  hakan ya saka damuwa tsakanin ‘yan kasuwar man.

 

Hutudole ya fahimci cewa, Shuwagabannin kungiyoyin ‘yan kasuwar sun bayyanawa Punchng cewa tashin farashin man a kasuwannin Duniya na alamta dawowar tallafin gwamnati a kasuwar.

 

“Members of my association are operating in Nigeria and care about the long-term sustainability of the industry as well as the country itself.

 

“So, we know that depending on what exchange rate you use, the pump price should be between N185 and N200 per litre.

 

“For as long as we continue to sell the product at what we are currently selling it, then somebody is bearing the cost of subsidy, and the country really cannot afford subsidy at this time.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *