fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Allah yayi dan Alhaji Dahiru Mangal rasu a wani mummunan hatsarin babur

Nura Dahiru Magal, ɗa ne ga shahararren hamshakin attajirin ɗan kasuwar nan na Katsina kuma Airliner, Alhaji Dahiru Mangal ya mutu a cikin mummunan hatsarin babur.

Wata majiya da ke kusa da danginsa ta ce ya mutu ne lokacin da babur dinsa ya fadi a kusa da Kwalejin Hassan Usman Katsina da misalin karfe 4 na yamma a ranar Laraba, 3 ga Maris, 2021.

Za a binne Nura, wanda ke da digiri na biyu daga wata jami’ar Landan, ranar Alhamis 4 ga Maris, da karfe 10 na safe.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *