fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Allah yayi tsohon fitaccen jarumin masana’antar Nollywood, Sadiq Daba Rasuwa

Tsohon ma’aikacin watsa labarai a Hukumar Talabijin ta Najeriya, NTA kuma jarumin Nollywood, Sadiq Daba, ya rasu.

Majiyoyin dangi sun ce ya mutu da yammacin Laraba bayan ya dade yana fama da cutar sankarar jini da kuma cutar sankara.

Mista Daba ya sanar da gano cutar sankarar jini da kuma cutar sankara a shekarar 2017 kuma ‘yan Najeriya da dama ne suka tallafa masa da kudaden.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *