fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Allah yayi wa jastis Abdul Kafarati ya rasu

Jastis Abdul Kafarati ya rasu ne a daren Alhamis, wata majiyar dangi ce ta sanar da rasuwarsa a cikin wata sanarwa ta ce:

“Innalillahi Wa inna ilaihi Rajiun. Abin bakin ciki ne kwarai da gaske na sanar da rasuwar dattijon mu, Hon Justice Abdul Kafarati tsohon babban alkalin babbar kotun tarayya kuma tsohon Babban Lauyan jihar Bauchi wanda ya rasu a daren (Alhamis) bayan Sallah Magarib a Abuja

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *