fbpx
Sunday, April 18
Shadow

An kama magidancin da ya watsawa matarsa da dansa Acid

‘Yansanda a jihar Edo sun tabbatar da kama wani magidanci da ya watsawa matarsa da dansa Acid.

 

Kakakin ‘yansandan jihar,  Princewell Osaigbovo ne ya bayyanawa manema labarai hakan saidai bai fadi sunan mutumin ba.

 

Ya bayyana cewa, ‘yansanda sun je wajan da lamarin ya faru bayan da aka kai musu Rahoto. Yace zasu gurfanar da wanda ake zargi da zarar an kammala bincike.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *