fbpx
Sunday, March 7
Shadow

An kama wani basarake da ya askewa kananan yara 2 gashin gabansu

Wani Basarake dan shekaru 60 a jihar Ibadan ya shiga hannun hukuma bayan samunsa da zargin askewa kanana yara 2 masu shekaru 17 da 13 gashin gabansu.

 

Ya sa yaran suka aske gashin gabansu sannan ya saka yatsarsa a ciki.

 

Bayan faruwar lamarin, fusatattun matasa sun afka gidanshi inda suka yi yunkurin kona gidan da shi gaba daya. Saidai zuwan jami’an hukumar NSCDC ya dakatar da wanna daukar doka a hannu.

 

Basaraken ya hada gashin gaban yaran da wasu kayan Tsubbu inda yace su je su binne a bayan gidansu amma kada su gayawa kowa. Yaran sun ji tsoro inda suka nemi kakarsu ta kaisu wajan malami ya musu addu’a, saidai da ta tsananta Bincike, sun gaya mata ainahin abinda ya faru.

 

Kakakin NSCDC, Oluwole Olusegun ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace basaraken ya gaya musu cewa, yaran sun je wajen sa neman taimako ne kuma ya basu.

The suspect, who was identified as Mogaji of Ori Aare compound, was accused of tricking the two girls, one aged 17, the other 13, into his house and made them shave their pubic hair. Afterwards, he allegedly packed the hair in a piece of paper, added alligator pepper and asked them to bury it around their house. He also allegedly warned the children against telling their parents or anybody about their encounter.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *