fbpx
Sunday, April 18
Shadow

An kama wata mata data lakadawa diyar Kishiyar ta duka sannan ta cinnawa al’aurar ta wuta

Yansanda a jihar Bauchi sun kama wata mata, A’isha Abdullahi Gaide bisa zargin cin zarafi da kuma yunkurin kisa.

 

Kakakin ‘yansandan jihar,  Ahmad Wakili ya bayyana cewa an kama matarne da laifin dukan diyar Kishiyar ta, Zahra Abdullahi da kuma kona mata al’aura.

 

Yace zasu gudanar da bincike kan lamarin dan gano ainahin abinda ya faru inda yace an kama wadda ake zargin.

“On 15/02/2021 at about 1800hrs, Secretary to the State Action Committee on Gender Based Violence (SGVB), Mrs. Talatu Musa arrested and brought one Aisha Abdullahi Gaide of Kofar Durmi near Tudun Tarima Bauchi to the State Criminal Investigation Department (SCID) Bauchi with a complaint that on 14/02/2021 at about 1300hrs, the aforementioned suspect molested her step daughter identified as Zahra Abdullahi aged 8yrs of same address,” the statement reads.

 

“Zahra had allegedly poked at her clothes while sleeping and this provoked her step mother Aisha, who reacted by beating her with an electric wire after which she also lighted matches and put it on Zahra’s private part as a result of which she sustained high degree of injury on her private part and some part of her body.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *