fbpx
Sunday, April 18
Shadow

An killace mutane 61 da ke kan hanyar shiga Zamfara daga Legas

Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa ‘yansanda sun killace mutane 61 dak kan hanyarsu ta shiga jihar daga Legas.

 

Kwamishinan ‘yansanda jihar, Barista Usman Nagogi ne ya tabbatar da haka inda yace, an tare mutanen ne a Daki Takwas.

 

Yace an mika mutanen daga ma’aikatan Lafiya dan a ga ko basu da cutar Coronavirus/COVID-19 saboda sun fitone daga jihar Legas.

 

Ya kara da cewa za’a killace su kamin a barsu su tafi masaukansu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *