fbpx
Sunday, April 18
Shadow

An rataye gawar wata mata da aka yankewa Hukuncin kisa duk da ta mutu

Wata mata ‘yar kasar Iran dake jiran hukuncin kisa ta mutu saboda bugun zuciya.

 

Saidai duk da haka an rataye gawarta. Ana tsare da matarne me suna Zahra Ismail bisa zargin kashe Mijinta wanda ma’aikacin gwamnati ne.

 

Lauyanta, Omid Moradi ya bayyana cewa mijin nata na cin zarafintane ita da diyarta, kuma kasheshi da ta yi kare kanta ne ta yi.

 

Saidai duk da haka an yanke mata hukuncin Kisa.

 

A ranar da za’a kasheta, an tursasa mata ganin yanda aka rataye wasu maza 16, saidai kamin a zo kanta, Zuciyarta ta buga ta mutu, amma duk da haka sai da aka rataye ta.

However, the mother-of-two was sentenced to death by hanging.

 

On the day she was to be executed, she was reportedly made to watch as 16 men were hanged in front of her while waiting her turn at Rajai Shahr Prison, west of the capital Tehran.

 

She died of a heart attack before it got to her turn but they still went ahead to hang her, according to local news.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *