fbpx
Saturday, March 6
Shadow

An sako daliban Kagara da malamansu da aka yi garkuwa dasu

Rahotanni daga jihar Naija na cewa an sako dalibai da malaman makarantar Kagara da aka yi garkuwa dasu.

 

Dalibai 28 ne aka sace da malaman su 3 da dalibansu 12.

 

Vanguard ta ruwaito cewa daliban na kan hanyar au ta zuwa Minna.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *