Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta dakatar da aikin rajistar mambobin ta domin sake jaddada katin shaidar Jam’iyyar a jihar.
Sakataren yada labarai na Jam’iyyar APC na jihar, Mista Sylvester Imonina, shine ya sanar da dakatarwar a cikin wata sanarwa da jam’iyyar ta fitar a ranar Alhamis a Asaba.
Anda dakatar da rijistar ne bisa wasu Dalilai Dan haka Jam’iyyar ta bukaci mambobinta da su yi hakuri, A cewar sakataran jam’iyyar zatai aikin rijistar nan ba da jimawa ba.