fbpx
Tuesday, March 9
Shadow

APC ta kauracewa zaben kananan hukumomi a Sokoto

Jam’iyyar All Progressive Congress (APC), a jihar Sakkwato, ta sanar da cewa ba za ta shiga zaben kananan hukumomi da ke tafe a jihar ba.

Shugaban jam’iyyar a jihar, Honorabal Isa Sadiq Acida, shine ya bayyana hakan yayin da yake magana da manema labarai a sakatariyar jam’iyyar da ke jihar a ranar Lahadi.

Shugaban ya ce jam’iyyar ta dauki matsayar ne kan zargin rashin Adalci da hukumar zaben jihar (SIEC) take kokarin kullawa. 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *