fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Arsenal ta lallasa Leicester City daci 3-1 a gasar Premier League

Kungiyar Arsenal ta koma ta 10 a teburin gasar Prrmier League bayan ta bada mamaki inda ta lallasa Leicester City daci 3-1.

 

Leicester City ce ta fara jagorancin wasan cikin mintina biyar kacal ta hannun Youri kafin daga bisani Luiz ya ramawa Gunners kwallon da taimakon Willian.

 

Alexandre Lacazette yayi nasarar kara ciwa Arsenal kwallo a bugun daga kai sai mai tsaron raga kafin Pope yaci masu kwallo ta uku a wasan.

 

Arsenal secure a comfortable 3-1 win over Leicester City in Premier League

 

Gunners climbed out of the bottom half of the Premier League table after an impressive win over the Champions League-chasing Foxes.

 

They got off to a nightmare start after Youri Tielemans scored an opening goal after just five minutes.

 

But Willian’s free-kick was nodded home by Luiz just before the interval, with  Alexandre Lecazette scoring a penalty minutes later to turn the game on its head.

 

Pepe, who had a hand in both of the opening two goals, finished the rout after 50 minutes after tapping home following a neat team4 move.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *