Kungiyar Malaman Jami’a ta ASUU ta yadda ta janye yajin aikin da take na tsawon Watanni 8 bayan da gwamnatin tarayya ta Amince ta basu Biliyan 70.
ASUU ta Amince da janye yajin aikin a wani zama da ta yi da gwamnatin tarayya, karkashin jagorancin Ministan Kwadago, Chris Ngige. A jiya Juma’a, 27 ga watan Nuwamba a Abuja.
The eight-hour meeting between the Federal Government and ASUU leaders was fruitful, the Minister of Labour and Employment, Dr Chris Ngige disclosed after the meeting which ended on an amicable note.