fbpx
Tuesday, March 9
Shadow

Aubameyang yaci kwallaye biyu yayin da Arsenal ta lallasa Newcastle daci 3-0

Kungiyar Arsenal tayi nasarar doke Newcastle daci 3-0 bayan da kaftin dinta, Pierre Emerick Aubameyang yaci mata kwallaye biyu a wasan da suka buga a filin su na Emirates wanda hakan yasa suka koma na 10 a teburin gasar Premier League.

Bukayo Saka ne yaci kwallon Arsenal ta biyu da taimakon Smith Rowe, wanda hakan ya kasance karo na uku kenan da Smith Rowe ya taimakawa Saka wurin cin kwallaye a wannan kakar, inda kuma suka zamo yan wasan Ingila na farko da suka yi hakan a tsakanin su kafin kowanen su ya cika shekara 21.

Smoth Rowe yana kokari sosai a gasar Premier League tunda Mikel Arteta ya bashi damar fara buga wasanni, inda ya fara buga wasanni biyar wanda a cikin su ya kai hare hare sau 10 kuma Bruno Fernandez ne kadai ya fishi kai hare hare wannan lokacin.

 The Gunners ran out 3-0 winners at the Emirates Stadium, with captain Pierre-Emerick Aubameyang on target twice as Arsenal moved up to 10th in the table.

Saka netted the second of the three goals, with his effort assisted by Smith Rowe.

In setting up his team-mate for his goal, Smith Rowe was assisting Saka for the third time this season and in doing so the duo became the first English pair to combine for as many as three Premier League goals before either player has turned the age of 21.

Smith Rowe has taken the Premier League by the scruff of the neck since being given his chance by manager Mikel Arteta.

He has made five starts and in that timeframe, only Bruno Fernandes of Manchester United has crafted more than Smith Rowe’s 10 chances.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *