fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Bidiyo:Auren jinsi ba zai taba faruwa ba a lokacin da nake mulki – Shugaban Kasar Ghana, Nana Akufo-Addo

Shugaban kasar Ghana, Nana Akufo-Addo ya bayyana cewa auren jinsi ba zai taba faruwa ba yayin mulkinsa.

Nana ya yi wannan bayanin ne a wajen sanyawa da kuma naɗa wani shiri na Archbishop na Anglican wanda aka gudanar a Mampong ranar Asabar 27 ga Fabrairu.

Ya kara da cewa ya fadi hakan a baya kuma ya sake jaddada cewa ba zai kasance karkashin shugabancin Nana Akufo-Addo a halatta auren jinsi a Ghana.

Kalli bidiyon a kasa;

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *