fbpx
Tuesday, March 9
Shadow

Ba gwamnonin yarbawane suka tunzura fada da Hausawa ba, da basu takawa lamarin birki ba da Hausawan da za’a kashe sai sun fi wanda aka kashe yawa nesa ba kusa ba>>FFK

Tsohon Ministan Sufurin jiragen sama,  Femi Fani Kayode ya caccaki kakakin majalisar Dattijai,  Sanata Ahmad Lawal inda ya bayyana cewa Gwamnonin kasashen Yarbawa basu tunzura fadan Yarbawa da Fulani ba.

 

Sanata Lawal ya nemi da cewa bayan biyan diyya a nemo wanda suka yi kashe-kashen a hukuntasu. Sannan kuma ya zari gwamnonin yankin da yin kalaman da suka tunzura mutane.

 

Saidai FFK ya bayyana cewa wannan maganar ba haka take ba inda yace ba dan takawa lamarin burki da gwamnan Oyo da takwarorinsa suka yi ba da ‘yan Arewar da za’a kashe sai sun lunka haka sosai.

 

Ya bayyana cewa an ga kashe mutane daga kowane bangare dan lokacin da aka fara fadan yana jikin jihar kuma ya kai ziyara ya ganarwa idansa abinda ya faru.

 

FFK yace hanya daya ce Yarbawa zasu daina Tsanar Fulani shine idan suka daina kashe mutane.

 

“This is not true. And frankly I am beginning to suspect that there is a well-orchestrated script unfolding here.
I was in Ibadan when the Shasha killings started and I went on tour of the affected area. Let me assure you that many people were killed on both sides of the ethnic divide and had it not been for the efforts of the Governor of Oyo State and the tacit support and encouragement he got from the other SW Governors in terms of appealing to the people of Ibadan to show restraint, what happened in Oyo would have been a hundred times worse and far many more northerners would have been killed.

 

“The level of hate and resentment against Fulani herdsmen in the SW is frightful and unprecedented today and the Governors are having a hard time trying to calm people down and reign them in even though they may not want to admit it publicly. The decisive actions of the SW Governors over the last few months actually saved lives and their words and utterances actually reflected the will of the people.

“If, for example, Governor Akeredolu had not banned herdsmen from the forests of Ondo, after some time the local population would have gone there themselves to throw them out violently,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *