fbpx
Saturday, March 6
Shadow

Su Buratai basu bayar da kudi dan mu tantance su cikin sauki ba>>Kakakin Majalisar Dattawa

Kakakin majalisar dattijai, Dr. Ajibola Basiru a ranar Lahadi ya ce ba za a iya bayar da cin hanci ga majalisar ba kafin ta aiwatar da aikinta na kundin tsarin mulki domin tantance jakadun da aka nada.

 

Ya ce shahararren dan siyasar da ya yi zargin cewa tsoffin shugabannin hafsoshin sojan kasar sun bayar da cin hancin $ 100 domin saukin binciken da ake yi a Majalisar Dattawa ba gaskiya bane.

 

Bashiru, wanda ya yi magana a kan ayyukan da ke gaban Majalisar Dokoki bayan an dawo, ya ce Majalisar Dattawan tana kunshe ne da mutane masu mutunci da rikon amana.

 

Ya kara da cewa abun kunya ace irin wannan dan siyasa yana fadin karya kan abunda ba shi da huja.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *