fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Ba zamu kara kashe ‘yan kasuwar Arewa ba>>FFK

Tsohon Ministan Sufurin jiragen sama, Femi Fani Kayode ya bayyana cewa ba zasu kara yadda da kashe ‘Yan Kasuwar Arewa ba.

 

Ya bayyana hakane a wajan ganawar da aka yi dashi da ‘yan kasuwar dake yajin aikin kai abinci kudu da kuma gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello.

 

Yace duk dan kasuwar dake kasuwancinsa dake bisa ka’ida ba za’a kai masa hari ko kasheshi ba, yace yana maganane da yawun kudu. Saidai ya jawo hankalin gwamnatin tarayya ta dauki mataki kan Fulani Makiyaya dake kashe mutane da yiwa mata fyade a kudancin kasar.

 

A former Minister of Aviation, Femi Fani-Kayode, who spoke on behalf of the West and Southern geo-political regions, said the impact of the strike was too heavy to ignore, adding that the killing of any Hausa-Fulani or traders engaged in legal business activities would no longer be tolerated or accepted.

“On behalf of the so many people in the South-West, especially Sunday Igboho (Yoruba activist), our commitment to you today is that people of the Hausa- Fulani extraction cannot and will not be attacked in the south.”

Fani-Kayode, however, appealed to the FG to address the menace of armed Fulani herdsmen in the forests, whom he said were known to perpetrate all forms of evil, including killing, raping and maiming of Nigerians.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *