fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Ba zamu taba yadda a sake yin yakin damu ba>>Inyamurai

Shugaban Kungiyar tabbatar da ganin an kafa kasar Biafra, MASSOB, Ralph Uwazurike ya bayyana cewa inyamurai ba zasu taba yadda a sake yin wani yaki dasu ba.

 

Ya bayyana hakane a wajan ganawa da manema labarai da yayi ranar Litinin.

 

Ya kuma gargadi shugaban Kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu kan tunzura matasa suna fada da jami’an tsaro, inda yace ya daina.

 

Ya bayyana cewa, Nnamdi Kanu ba kowa bane kawai yana son saka mutane cikin hadari ne. Yace masu neman a yi yakin sun san cewa ba zasu taba yin Nasara ba kawai dai suna neman kudi ne.

 

“Those agitating for war know they can’t defeat Nigeria but they want to enrich themselves, so they have continued to deceive our youth.

“Igbo’s cannot afford to go to another war with Nigeria and at no point should they be incited into hostilities with the rest of Nigeria.

“Mobilising youths against their leaders and constituted authority is what we should guard against because we cannot defeat Nigeria,” Uwazurike said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *