fbpx
Monday, June 14
Shadow

Babu ranar bude makarantu>>Gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa babu ranar da ta saka na bude makarantu dan ci gaba da karatu.

 

Ministan lafiya,Osagie Ehanire ne ya bayyana haka a ganawar da yayi ds manema labarai kan jawabin cikar cutar Coronavirus/COVID-19 kwanaki 100 a Najeriya.

Yace babu ranar bude makarantu har sai sun ga cewa dalibai ba zasu shiga cikin hadarin kamuwa da cutar ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *