fbpx
Tuesday, March 9
Shadow

Babu wanda ya isa ya koremu daga kudu, Muna nan daram>>Fulani Makiyaya

Kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah Kautalhore ta bayyana cewa tana nan daram a kudu babu wanda ya isa ya koreta saboda tana da dama a matsayinta na ‘yan kasa su zauna a inda suke so.

 

Kungiyar ta kuma yi Alwashin daukar fansa akan kisan jama’arta da kuma shanu inda tace ba zata lamunci cin zarafi ba.

 

Sakataren kungiyar, Alhassan Sale ne ya bayyana haka a ganawarsa da Punchng.  Yace ba korar Fulani daga kudu ya kamata ayi ba.

 

Kamata yayi a gano masu laifin daga cikinsu a hukuntasu, kuma mafi a’ala da ya kamata a yi shine a samarwa Fulanin Rugage na zamani wanda shine zai kawo karshen wannan fadace-fadacen.

“As the chief law and security officer of the state, it is my constitutional obligation to do everything lawful to protect the lives and property of all residents of the state. In the light of the foregoing, the following orders are hereby issued:

 

“1. All forest reserves in the state are to be vacated by herdsmen within the next seven days with effect from Monday, 18th January, 2021.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *