fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Bai kamata Arewa ta daina kai Abinci Kudu ba>>Adamu Garba

Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Adamu Garba ya bayyana cewa bai kamata Arewa ta hana kai Abinci kudu ba ko kuma kudi ta hana kai Ma fetur Arewa ba.

 

Yace a matsayin mu na ‘yan Najeriya,  bai kamata muna zuzuta wutar Rikicin ba kamata yayi mu rika yayyafa mata ruwa.

I do not think it make sense for the North to block food delivery to the South or the South block fuel tankers traveling to the North. As Nigerians, we should ease tensions between us not exacerbate it.

We should do all we can to reduce frictions and increase flows between us.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *