fbpx
Saturday, March 6
Shadow

Baka iya Mulki ba, ka gaza>>Sanatocin APC na jihar Naija Suka caccaki shugaba Buhari

Sanatocin jam’iyyar APC a jihar Naija, Muhammad Enagi, Sani Musa, Aliu Sabi Aliu aun caccaki shugaban kasa, Muhammadu Buhari kan matsalar tsaro data addabi jiharsu.

 

Sun bayyana haka a zantawar da zauren sanatocin yayi a ranar Laraba.

 

Sanata Enagi ya bayyana cewa ana yawan kaiwa mutanensa hari akai-akai.  Inda yace ko kwanannan sai da ‘yan Bindigar suka kaiwa mutanen sa hari amma Allah ya taimakesu suka kashe 9 daga ciki. Yace kuma yasan sanatoci da yawa ana fama da matsalar tsaro a ya kunansu.

 

“I’m sorry to say this, the government is grossly incompetent in the handling of security challenges in this country,” Enagi said.

“In my own zone, few days ago, terrorists went to two local governments, but fortunately, my people were able to repel and killed 9 of them and in short everybody that is here has a story to tell about security challenges in this country.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *