fbpx
Tuesday, March 9
Shadow

Bankuna na saka matan dake aiki dasu karuwanci>>Sanatocin Najeriya suka koka

Majalisar Dattijai ta fara duba kudirin dokar da zai hana ma’aikatu na gwamnati da masu zaman kansu amfani da mata wajan Karuwanci dan kawo musu kwastomomi da Abokan hulda.

 

Sanata Ayo Akinyelure ne ya kai wannan kudiri a Zauren majalisar.

 

Sanatan ya koka da cewa ma’aikatu da yawa na daukar ma’aikatan wucin gadi dake aiki ba bisa tsarin da ya kamata ba.

 

Ya bada Misalin Bankuna inda yace suna daukar mata su ce su kawo Musu kwastomomi da zasu zuba kudi masu yawa wanda kuma a hakan wasu matan da basu so su rasa aikinsu ke bada kansu dan a saka irin wadannan kudi.

 

Yace kuma haka ake daukarsu aiki kuma a koresu duk sanda aka so.

 

Sanatocin sun ce dole ne a dakatar da irin wannan abu.

 

“Statistics from the Nigeria Labour Congress shows that many workers in the telecommunications, oil and gas sectors are engaged as casual labourers by employers of labours.

“Other sectors with thousands of casual labourers include mining, steel, banking and insurance.”

 

He said, ‘In the banking and insurance industry, for instance, many young graduates particularly females are employed as marketers and given unrealistic customer deposit targets running into millions.

“They are hired and fired at will when such unrealistic targets are not met.

“The female among them who are desperate in keeping their jobs turn to harlotry and sex slavery.

“They, move from one office to the other looking for invisible customers who have large funds to enable them meet their targets.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *