fbpx
Monday, June 14
Shadow

Bayan samun karin mutum 389 ya zuwa yanzu adadin masu cutar coronavirus sun zarta dubu goma sha biyu a Najeriya

Cibiyar dakile yaduwar cututuka ta NCDC ta fitar da sanarwar cewa an samu Karin mutum 389 masu dauke da cutar coronavirus a Najeriya.

Cibiyar da fitar da wannan sanarwar ne a shafinta dake kafar sada zumunci a ranar Asabar.

Haka zalika cibiyar ta bayyana jahohin da aka samu karin masu dauke da cutar da suka hada da.

Lagos-66 FCT-50 Delta-32 Oyo-31 Borno-26 Rivers-24 Edo-23 Ebonyi-23 Anambra-17 Gombe-17 Nasarawa-14 Imo-12 Kano-12 Sokoto-12 Jigawa-8 Ogun-7 Bauchi-5 Kebbi-2 Kaduna-2 Katsina-2 Ondo-2 Abia-1 Niger-1 .

 

Ya zuwa yanzu adadin masu dauke da cutar ya kai 12233, baya ga haka an sallami akalla mutum 3826.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *