fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Bayerabe Musulmi ne zai gaji Shugaba Buhari>>Kungiyar kare muradin Musulmai ta MURIC

Kungiyar kare muradin Musulmai ta Najeriya,  MURIC ta bayyana cewa, Dole a 2023 wanda zai gaji shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya zama Bayerabe kuma Musulmi.

 

Ta bayyana hakane ta bakin shugabanta, Farfesa Ishaq Akintola. Kungiyar tace abin mamaki ne yanda tunda aka kafa Najeriya ba’a taba samun Bayerabe Musulmi ya mulki kasar ba.

 

Kungiyar tace idan dai Adalci za’a yi ya kamata a baiwa Bayerabe Musulmi damar zama shugaban kasa.

“It is our strong belief that the narrative will only change when a Yoruba Muslim occupies Aso Rock. Who feels it knows it,” MURIC said.

 

“Yorubas have been heads of state, president and vice president but all those who got there have always been Christians.

 

“So we have had three Christians of Yoruba extraction in Aso Rock at different times. It is therefore natural to ask why there hasn’t been any Yoruba Muslim politician in Aso Rock all these years, particularly from 1979 to date?

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *