fbpx
Tuesday, March 9
Shadow

Bidiyo da Duminsa:Yanda Sojojin Najeriya suka tarwatsa Hedikwatar Boko Haram a dajin Sambisa tare da rushe garin

A ci gaba da yaki da Boko Haram ta hanyar kutsawa dajin Sambisa da Sojojin Najeriya ke yi, sun kai hari a Hedikwatar Boko haram din, wani kauye da ake kira da sunan Izza.

 

An ji wani Soja da ya daki Bidiyon yana fadin nan ne Hedikwatar Boko Haram kuma mun lalata garin.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *