fbpx
Friday, March 5
Shadow

Bidiyon yanda aka dauke wani gida gaba dayansa aka canja masa waje a Amurka

A San Francisco ta kasar Amurka mutane sun gamu da abin mamaki inda aka dauke wani gida gaba dayansa aka canja masa mazauni.

 

Gidan wanda ya shekara 139 da ginawa an biya dala 400,000 wajan aikin matsar dashi.

 

Dubban mutanene suka taru dan ganin yanda lamarin ke gudana.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *