fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Bidiyon yanda aka kama Malamin Jami’a yana lalata da dalibarsa

Wani Bidiyo ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda aka ga wani Malamin jami’ar LAUTECH dake jihar Oyo na lalata da dalibarsa.

 

An ga Malamin da ake zargi yana lalata da dalibar tasa Turmi da tabarya inda wani ke daukarshi ta baya.

 

A kwanakin bayane dai aka kama wata daliba itama ana lalata da ita wadda aka bayyana cewa ‘yar makarantar ce, saidai daga baya hukumomin makarantar aun nesanta kansu da ita.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *