fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Bidiyon yanda Direba ya tura dansanda karkashin gada da motarsa yayin da yake kokarin tserewa

Wani Direba da yayi aron hannu kuma aka yi kokarin kamashi yaki tsayawa inda yayi yunkurin tserewa.

 

Saidai a kokarin tserewar da yayi ya tura wani dansanda dake bayan motarsa karkashin gada. Amma an yi sa’a dansandan bai mutu ba.

 

Lamarin ya farune a jihar Legas inda daga baya aka kamashi.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *