Wannan Bidiyon ya dauki hankula inda aka ga wata Mota dake tafiya da baya-baya ta bi ta kan Wani yaro.
Saidai bayan da motar ta wuce, yaron ya tashi da kanshi yana tafiya.
https://www.facebook.com/ifeanyi.okolonji/videos/10216105954715644
God is still God
Join us in thanks giving mass, as baby Ifeanyichukwu, Chukwubinimem, David OKOLONJI & family take All the Glory to God for the wonderful miracle.
@St Mary’s Catholic Church Onitsha, 10am mass, 29th Nov. Reception follows immediately after.