fbpx
Tuesday, March 9
Shadow

Bidiyon yanda ‘yan kwallon Porto da Barga suka tura motar daukar marar lafiya bayan data shigo fili amma ta ki tashi

‘Yan kwallon kungiyoyin FC Porto da Barga na kasar Portugal sun tura motar daukar marar lafiya da ta shiga Fili amma taki tashi.

 

Motar ta lalace ce bayan data shiga Fili ta duba wani dan wasa da ya ji rauni.

 

Bayan daukar dan kwallon, aka saka a cikin motar sai ta ki tashi, saida ‘yan wasa daga kungiyoyin 2 suka turata wajen Filin.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *