fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Biliyan 7.8 gwamnatin tarayya zata kashe kan tsaffin shuwagabannin Najeriya a 2021

Kasafin kudin shekarar 2021 ya nuna cewa gwamnatin tarayya zata kashe Biliyan 7.8 akan baiwa tsaffin shuwagabannin kasa hakkokinsu na wannan shekarar.

 

Tsaffin shuwagabannin kasa zasu samu kudin kula da kansu da suka kai 350,000, duk wata su kuma tsaffin mataimakan shugaban kasa zasu karfi, 250,000 duk wata.

Hakan na zuwane yayin da gwamnati ke maganar cewa sai ta ciwo bashi sannan zata iya aiwatar da kasafin kudin shekarar 2021.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *