fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Boko Haram sun kaiwa Sojojin Najeriya hari inda suka kashe sojojin da kwace sansaninsu

Mayakan Kungiyar ISWAP data balle daga Boko Haram sun kaiwa sojojin Najeriya dakw New Marte hari inda suka kashe sojojin da ba’a kai ga kayyade yawansu ba.

 

Rahoton HumAngle ya bayyana cewa wani babban soja 1 da kananan sojoji da dama sun mutu amma ba’a kai ga sanin yawansu ba.

 

Saidai daga baya, Sojojin Najeriya sun sake damara suka kaiwa Mayakan ISWAP din hatin ramuwar gayya ta sama data kasa wanda ya lalata Motocin yakin kungiyar da dama kuma ya kashe mayakanta.

 

Farar Hula da abin ya rutsa dasu sun rika guduwa daga garin zuwa Dikwa. Hakan na zuwa ne a yayin Gwamnatin jihar Borno ke kokarin mayar da ‘yan gudun hijira 300 garin.

 

Several Nigerian Army soldiers have been killed in a fierce battle with Islamic State West Africa Province (ISWAP) fighters in New Marte in Borno State, Northeast Nigeria.

 

HumAngle learned that the area’s situation was still fluid while its military base was dislodged.

 

At least one officer and an unknown number of soldiers were killed during the battle.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *