fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Buharine ke da Alhakin Tsaro ba Gwamnoni ba, dan haka shine ya gaza>>Sarkin Anka

Sarkin Anka, wanda kuma shine shugaban majalisar Sarakunan jihar Zamfara, Alhaji Attahiru Anka ya bayyana cewa shugaba Buhari ne ke da alhakin tsaro a Najeriya.

 

Ya bayyana hakane yayin ganawa da Gwamnan Zamfara a ziyarar jajen da Sarakunan jihar suka kai masa kan satar daliban Jangebe.

 

Yace shugaba Buhari ne ke da alhakin samar da tsaro kuma shine ya gaza.

 

He said, “The Federal Government is in total control of the security operatives in the country and not the state governors, as such the President is the one who has failed to address the issue of insecurity.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *