fbpx
Wednesday, April 21
Shadow

Nishaɗi

Kare na yafi ki kyau, ko da ba’a masa ado ba – Mawaki White Lion ya caccaki tauraruwa finafinan batsa ta Najeriya, Wunmi Savage

Kare na yafi ki kyau, ko da ba’a masa ado ba – Mawaki White Lion ya caccaki tauraruwa finafinan batsa ta Najeriya, Wunmi Savage

Nishaɗi
Fitaccen mawakin nan mai suna White Lion ya caccaki tauraruwar finafinan batsa ta Najeriya, Wunmi Savage wacce ta shiga sashen sharhi na shafinsa na Instagram inda ta kira karen nasa 'mara kyau'. Mawakin ya shiga shafin Instagram domin murnar zagayowar ranar haihuwar karen nasa. White Lion ya rubuta cewa; "Nayi kewarka, likkle dollar, Kaji dadin ka ƙaramin abokina. Idan na dawo gida za muyi biki, tunda bana nan a ranar zagayowar haihuwar ka". Bayan da Wunmi Savage ta fada masa cewa ya barnatar da kudin sa a banza wajen sayen wannan mummunan karen a maimakon kabamu kudin, sai kuwa White Lion ya mayar mata da martani, da cewa karen nasa ya fi ta kyau ba tare da an masa kawa ba.
Allah Sarki: Kalli bidiyon yanda Agwagwa ke ciyar da kifi

Allah Sarki: Kalli bidiyon yanda Agwagwa ke ciyar da kifi

Nishaɗi
Wannan Bidiyon yanda Agwagwa ke ciyar da Kifi kenan da suka dauki hankula a shafukan sada zumunta.   Lamarin yasa mutane suka rika jawo hankalin masu hannu da shuni su rika taimakawa wanda basu dashi.   https://twitter.com/emotionalpedant/status/763778062064447494?s=19   https://twitter.com/PandianAMS/status/642284727722975232?s=19 https://twitter.com/HopkinsBRFC/status/1302949493437071360?s=19   https://twitter.com/Sam2323_43433/status/1266469394336698368?s=19
Duk wani Fasto Dan Damfara ne>>Nancy Eheme

Duk wani Fasto Dan Damfara ne>>Nancy Eheme

Nishaɗi, Uncategorized
Taurruwar fina-finan Nollywood, Nancy Eheme ta bayyana cewa duk wani fasto kallon dan Damfara take masa.   Tace basa iya raba jarirai da aka haifa a hade ko kuma dawowa mutum wani bangaren jikinsa da ya rasa sai shiririta.   Ta bayyana haka ta shafinta na sada zumunta. Actress Nancy Iheme has said that all pastors are "fraudsters".   She called them "miracle merchants" and said they only perform miracles like healing of "20 years of waist pain" that no one can "verify".   She asked why they can't perform visible miracles like regrowing a lost limb or separating conjoined twins.
Ummi Zeezee ta Koma Gida bayan da aka yi rade-radin ta Mutu

Ummi Zeezee ta Koma Gida bayan da aka yi rade-radin ta Mutu

Nishaɗi
FITACCIYAR jarumar finafinan Hausa, Ummi Ibrahim (Zee-Zee), ta dawo gida a jiya, a ranar da ake sa ran za a kawo gawar ta kamar yadda wani ya yi iƙirari. Wata ƙwaƙƙwarar majiya mai kusanci da jarumar ce ta faɗa wa mujallar Fim hakan a daren jiya. Majiyar ta ce Zee-Zee ta dawo gida ne a jiya Litinin, “kuma lafiyar ta ƙalau”. Sai dai kuma majiyar ba ta yi ƙarin bayani ba, illa dai ta ce mu jira zuwa yau. A yau ɗin kuma sai majiyar ta ce, “A dai faɗa wa duniya cewa Ummi ta dawo, kuma lafiyar ta ƙalau. “Kuma in-sha Allahu zuwa anjima za mu sanar da ku abin da ya faru. Sai dai babu shakka yanzu haka ta na gida, kuma lafiyar ta ƙalau.”
Kalli yanda Wani Magidanci ya nunawa Uwar gidanshi soyayya da rawar wakar India a gaban ‘ya’yansu

Kalli yanda Wani Magidanci ya nunawa Uwar gidanshi soyayya da rawar wakar India a gaban ‘ya’yansu

Nishaɗi
Wannan Bidiyon ya dauki hankula a shafukan sada zumunta wanda aka ga wani magidanci yana taka rawa da wakar Indiya inda yake nunawa matarsa soyayya a gaban 'ya'yansu.   Lamarin ya kayatar sosai saboda ba kasafai aka ci ka ganin hakan na Faruwa ba, musamman a Arewacin Najeriya.   Hutudole ya lura cewa lamarin ya farune a jihar Naija. https://twitter.com/Nupenchi_/status/1380643844946018305?s=19  
Mawakin kasar Amurka, DMX ya mutu

Mawakin kasar Amurka, DMX ya mutu

Nishaɗi
Mawaki kuma tauraron fina-finan Amurka DMX ya mutu yana da shekara 50, kwana biyar bayan ya yi fama da bugun zuciya. An sanya mawakin, wanda sunansa na ainihi shi ne Earl Simmons, ya jikin na'urar da ke taimaka masa yin numfashi amma ya mutu a kusa da iyalinsa da ke jinyarsa. A cikin wata sanarwa, iyalansa sun ce mawakin ya "kasance gwarzo wanda ya yi fafutuka har karshen rayuwarsa". "Wakokin Earl sun ja hankalin mutane da dama a fadin duniya kuma ba za a taba mantawa da gudunmawar da ya bayar ba." DMX, wanda ake kira Dark Man X, yana cikin manyan mawaka salon hip-hop wanda ya hada gwiwa da mawaka irin su JAY-Z, Ja Rule da LL Cool J. Fitattun wakokin da ya yi sun hada da Party Up (Up in Here) da X Gon' Give It To Ya. Kazalika ya fito a ...
Allah Wadaran Musulmai masu Mummunar Zuciya, Wallahi Arnan Najeriya sun fi Musulman Tausai>>Ummi Zeezee

Allah Wadaran Musulmai masu Mummunar Zuciya, Wallahi Arnan Najeriya sun fi Musulman Tausai>>Ummi Zeezee

Nishaɗi
Fitacciyar jaruma Ummi Ibrahim (Zee-Zee) ta bayyana cewa ‘yan Nijeriya waɗanda ba Musulmi ba sun fi takwarorin su Musulmi jinƙai.   Ta ce ta gane haka ne daga abin da ya faru a gare ta a makon jiya lokacin da ta yi barazanar za ta kashe kan ta saboda damfarar da aka yi mata ta kuɗi naira miliyan 450.   Zee-Zee ta ce lokacin da abin ya faru, yawancin Hausawa ko ‘yan Arewa Musulmi daga masu ƙaryata ta sai masu zagin ta, amma su kuwa ‘yan Kudu waɗanda ba Musulmi ba, waɗanda ta kira “arna”, su ne masu tausaya mata da jajanta mata.   Daga nan ta yi tir da waɗanda su ka zage ta ko su ka ƙaryata ta a kan wannan lamari. A makon jiya ne dai jarumar ta Kannywood ta bayyana cewa wani Inyamiri ya zambace ta zunzurutun kuɗi har naira miliyan 450, kuma faruwar hakan y...